Song Information
Song Title: Bayani
Artist Name: Vasdei
Featuring: Vasdei, Karami, EB, Poli Cee
Category: Music

Vas Dei is a versatile music producer, composer, singer, and songwriter known for his collaborative work with various artists to bring his music pieces to life. As a dedicated Christian, he believes that his music should be holistic in style and content, reflecting his faith in every aspect. Since entering the music ministry in 2010, Vas Dei has been creating impactful music under his former name, Jerry John. He is the artist behind memorable songs such as “Every Heart’s Cry” and “Gagara Misali.” He is committed to producing spiritually enriching and artistically diverse music.

SOCIAL HANDLES

FACEBOOK – Vas Dei

TWITTER – @thevasdei

INSTAGRAM – @thevasdei_

YOUTUBE – Vas Dei

LYRICS

INTRO

Bada bayanin naira (madallah)

Bada bayanin naira (madallah)

 

KARAMI

Ji mana, ku ji mana

Mun san kun saba da ji mana

Kun guje mu da al’ummar mu

Hakkin mu duk kun tauye

Sarakunan mu duk kun siya

Maganar tasu abun tsiya

We’re now jokes right? And it feels right?

Je a gaya musu wai mun waye

Kun San mu karmar marayu

Ama mun rame be nufi mutu

Yeah, so this’  the rise of the New Breed

Yaran SK ma sun Allah

Yeah, and we come in his name

We decree and declare that his justice prevail

Oh yeah, he will fight for his Saints

Don wanda ke da Allah ya fi Sarkin yawa

 

HOOK

Tor da me kuka fi mu da shi?

Buggagu masu bata gari

Ku na ta da zaune a tsaye

Amma zama kuke can a bayan gari

Tor da me kuka fi mu da shi?

Buggagu masu bata gari

Ku na ta da zaune a tsaye

Amma zama kuke can a bayan gari

 

Bada bayanin naira (madallah)

Bada bayanin naira (madallah)

 

EB

Duk wanda ya ce igiya na da tsada,

Toh uwar sa bata fada rami ba

Kuma mahassada muna so ku sani,

Komai nesan gari, akwai gari a gaban ta

 

POLI CEE

Peace promised but not given

Chaos and war they trouble SK the Living

Standup KD Gotta man up its, High time we jump up

Never got to stop stay jiggy

Rep Jesus’ glory to his name, no suppose cause pain

Brother man why you come dey cause pain

All the killings and the kiddi-naps (kidnap) when sleeping,

Shey you no know say my God don dey

Nwane chekia, As Jesus boy we go make way

So make we no stop make we dey pray

You see this my God he go make way,

He go make way

 

HOOK

Tor da me kuka fi mu da shi?

Buggagu masu bata gari

Ku na ta da zaune a tsaye

Amma zama kuke can a bayan gari

Tor da me kuka fi mu da shi?

Buggagu masu bata gari

Ku na ta da zaune a tsaye

Amma zama kuke can a bayan gari

 

EB

Tantabara tara, kwai tara, ya tara

Dubi su Wasila masu kwari

Jatuman Fatima masu fa yin

Garkuwan bil Adama da fashi

Wasa da bindiga basu bari

Talala, tarzoma da fadin

Shekaukau shirmemmen jakada

Da bayanun jahadadden magana

audio Bayani by Vasdei
Audio Player

DOWNLOAD MP3

What do you think about this song?

We want to hear from you all.

Drop your comments